Renato Fabrizio Tapia Cortijo [1] (an Haife shi 28 ga Yuli 1995) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Peru[2] wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ko matsakaici don kulob ɗin La Liga Celta Vigo da Peru ƙasar.[3][4]

Renato Tapia
Rayuwa
Haihuwa Lima, 28 ga Yuli, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Peru
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Peru national under-17 football team (en) Fassara2011-201140
  Peru national under-20 football team (en) Fassara2013-201360
Jong FC Twente (en) Fassara2013-2015211
  Peru men's national football team (en) Fassara2015-
  FC Barcelona2016-
  FC Barcelona2022-2025316
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
centre-back (en) Fassara
Lamban wasa 13
Tsayi 185 cm
IMDb nm9918405
Renato Tapia
Renato Tapia
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe