Reinildo Mandava
Reinildo Isnard Mandava (An haife shi a ranar ashirin da daya 21 ga watan Janairun shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da hudu 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mozambique wanda ke taka leda a matsayin baya na hagu a ƙungiyar Atlético Madrid ta Sipaniya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Mozambique. [1]
Reinildo Mandava | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Beira, 21 ga Janairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Mozambik | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Nauyi | 74 kg | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Aikin kulob/ƙungiya
gyara sasheAn haife shi a garin Beira, Mandava ya fara wasan ƙwallon ƙafa tare da ƙungiyar Ferroviário da Beira da GD Maputo. [2] A cikin watan Disambar shekarar alif dubu biyu da goma sha biyar 2015, ya sanya hannu a kulob din Benfica na Portugal kuma an sanya shi cikin rukunin ajiyar su. A cikin watan Yunin shekarar alif dubu biyu da goma sha bakwai 2017, an ba da shi aro zuwa Sporting da Covilhã a LigaPro na kakar wasa guda. [3] [4]
A cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha takwas 2018 ya koma Belenenses SAD, [5] kuma a cikin watan Janairun shekarar alif dubu biyu da goma sha tara 2019 ya koma kulob din Lille na Faransa a matsayin aro tare da zaɓin Yuro miliyan ukku 3 don siyan ɗan wasan a ƙarshen kakar wasa. [6] A ranar talatin da daya 31 ga watan Mayun shekarar alif 2019, an tabbatar da cewa Lille ta kammala siyan Mandava na dindindin. [7]
A ranar 31 ga watan Janairun shekarar alif dubu biyu da ashirin da biyu 2022, kulob din Sipaniya Atlético Madrid ta sanar da siyan Mandava kan kwantiragin shekaru uku da rabi.
Ayyukan kasa
gyara sasheMandava ya fara buga wasansa na farko a kasar Mozambique a shekarar alif dubu biyu da goma sha hudu 2014. [2]
Kwallayensa na kasa
gyara sashe- Maki da sakamako ne suka jera ƙwallayen da Mozambique ta ci a farko, ginshiƙi na nuna maki bayan kowace ƙwallon Mandava.
A'a. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1 | 20 Yuni 2015 | Estádio do Ferroviário, Beira, Mozambique | </img> Seychelles | 2–0 | 5–1 | 2016 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
2 | 4 ga Yuli, 2015 | Stade Linité, Victoria, Seychelles | </img> Seychelles | 4–0 | 4–0 | 2016 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
Girmamawa
gyara sasheLille
- Ligue 1 : 2020-21
- Trophée des Champions : 2021
Mozambique
- Kofin COSAFA : 2015
Mutum
- Kungiyar UNFP ta Ligue 1 ta bana : 2020-21
Manazarta
gyara sashe- ↑ Reinildo: Du Mozambique à Lille, le parcours atypique du joueur africatopsports.com
- ↑ 2.0 2.1 "Reinildo Mandava". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 23 February 2022. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content - ↑ O defesa-esquerdo moçambicano Reinildo, emprestado pelo Benfica por uma temporada. SAPO Desporto (in Portuguese)
- ↑ Reinildo Mandava at Soccerway. Retrieved 28 May 2016.
- ↑ Reinildo chega para a defesa Archived 2018-07-12 at the Wayback Machine A Bola (in Portuguese)
- ↑ LE LATÉRAL GAUCHE REINILDO MANDAVA PRÊTÉ AU LOSC, losc.fr, 31 January 2019
- ↑ Lille purchase Reinildo Mandava in €3m deal, getfootballnewsfrance.com, 31 May 2019
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Reinildo Mandava at BDFutbol