Beira
Beira: Birni ne, da ke a ƙasar Mozambik. Shi ne babban birnin yankin Sofala. Beira ya na da yawan jama'a 533,825, bisa ga ƙidayar 2017. An gina birnin Beira a shekara ta 1890, a tarihin mulkin mallakan Portugal.
Beira | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Mozambik | ||||
Province of Mozambique (en) | Sofala (en) | ||||
District of Mozambique (en) | Beira District (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 530,604 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 838.24 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 633 km² | ||||
Altitude (en) | 14 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1887 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 2100 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | municipiobeira.gov.mz |
Hotuna
gyara sashe-
Beira
-
Otal na birnin
-
Beira Municipal Council, Mozambique.
-
Filin jirgin Sama na birnin Beira
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.