Raissa Feudjio Tchuanyo (an haife ta a ranar 29 ga watan Oktoba shekara ta 1995) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Kamaru wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya a ƙungiyar Ligue F ta Spain UD Granadilla Tenerife da kuma tawagar mata ta Kamaru . [1] ta taɓa buga wa Trabzon İdmanocağı a gasar kwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Turkiyya da kuma MerMerilappi United ÅlaÅland United Finnish NaiNaisten Liiga[1] ta wakilci Kamaru a gasar Olympics ta bazara ta shekara ta 2012 . [1]

Raissa Feudjio
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, 29 Oktoba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kamaru-441
Trabzon İdmanocağı (en) Fassara2013-201452
Merilappi United (en) Fassara2014-2015
Åland United (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 60 kg
Tsayi 163 cm
Feudjio tana wasa a Kamaru da Najeriya

Manazarta gyara sashe

  1. "Cameroon midfielder Raissa Feudjio joins UDG Tenerife from Aland United". Goal. 5 January 2019. Retrieved 10 June 2019.