Raila A Odinga
Dan Jam'iyyar adawa a kasar Kenya
Raila Amolo Odinga (an haife ta 7 ga watan Janairun shekara shi 194) dan siyasa ne a kasar Kenya ce wacce ta yi aiki a matsayin Firayim Minista na Kenya daga shekara ta 2008 zuwa shekara ta 2013. [1] Ya kasance memba na majalisar (MP) na mazabar Langata daga 1992 zuwa 2013 kuma ya kasance Shugaban adawa a Kenya tun 2013.[1] Shi ne shugaban jam'iyyar Azimio la Umoja-One Kenya Coalition Party .
Raila A Odinga | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
17 ga Afirilu, 2008 - 9 ga Afirilu, 2013 - no value →
14 ga Janairu, 2003 - 21 Nuwamba, 2005 - Soita Shitanda (en) →
11 ga Yuni, 2001 - 30 Disamba 2002 ← Francis Masakhalia (en) - Simeon Nyachae (en) →
29 Disamba 1992 - 17 ga Janairu, 2013 ← Philip Leakey (en) District: Langata Constituency (en) | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Maseno (en) , 7 ga Janairu, 1945 (79 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Kenya | ||||||||
Ƙabila | Luo people (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Jaramogi Oginga Odinga | ||||||||
Abokiyar zama | Ida Odinga (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Jami'ar Leipzig Magdeburg Institute of Technology (en) | ||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Swahili Duluo | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, university teacher (en) da ɗan kasuwa | ||||||||
Mahalarcin
| |||||||||
Employers | Kenya Bureau of Standards (en) (1974 - 1982) | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa |
Orange Democratic Movement (en) Azimio La Umoja (en) |
Odinga ya tsaya takarar Shugabancin kasar Kenya sau biyar, ba tare da wani qoqarin samun nasara ba. Kowanne lokaci, Odinga yana zargin anyi magudin a zabe.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Biography: Raila Odinga". raila-odinga.com. Archived from the original on 18 February 2013. Retrieved 6 September 2014.