Prime 9ja Online
Prime 9ja Online Jarida ce ta yanar gizo ta Najeriya wacce Prime 9ja Online Media ke bugawa a jihar Edo, Najeriya mai bayar da labarai da nazari akan siyasa, kasuwanci, nishadantarwa, wasanni, da sauransu.[1][2] Chima Joseph Ugo ce ta ƙaddamar da gidan yanar gizon a shekarar 2016 da nufin wadata 'yan Najeriya da 'yan Afirka sahihan labarai da bayanai masu inganci.
Prime 9ja Online | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | takardar jarida |
Ƙasa | Najeriya |
Political alignment (en) | centrism (en) |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Hedkwata | jahar Edo |
Subdivisions | |
Mamallaki | Chima Joseph Ugo (en) |
Mamallaki na | |
Tarihi | |
Ƙirƙira | ga Maris, 2016 |
Wanda ya samar |
Chima Joseph Ugo (en) |
|
Tarihi
gyara sashePrime 9ja Online gidan yanar gizo ne na yaɗa labarai da Chima Joseph Ugo ta kafa a shekarar 2016, mai hedikwata a Okada, Edo, Najeriya.
A cikin watan Yuni 2022, Stamp Nigeria ta sanya Prime 9ja Online a cikin manyan jaridu 19 da ke haɓɓaka cikin sauri a Najeriya.[2]
A watan Maris 2023, jaridar sun ƙaddamar da sashin labarai a cikin turanci Pidgin.[3][4][5]
Pidgin
gyara sasheBaya ga wallafa labarai cikin harshen turanci, Prime 9ja Online kwanan nan sun ƙaddamar da fara wallafa labarai da Pidgin na gidan yanar gizon su,[6] Prime 9ja Online Pidgin.[7][8] Manufar ita ce ’yan Najeriya waɗanda za su iya fahimtar Turancin Pidgin fiye da Turanci na asali, su samu labarai cikin sauƙi.[9] Wannan yunƙurin yana tabbatar da cewa suna kawo labarai zuwa ga asalin yan yankin, da ƙarin bawa mutane damar samun ingantattun labarai da bayanai masu inganci.[10]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "About Us - Prime 9ja Online". Prime 9ja Online. Retrieved April 7, 2023.
- ↑ 2.0 2.1 "Nigeria's 19 Fastest Growing Digital Entertainment Startups". July 18, 2022. Archived from the original on 2023-04-07. Retrieved 2023-04-07.
- ↑ "Pidgin website launches in Nigeria". The Nation Newspaper. April 4, 2023. Retrieved April 7, 2023.
- ↑ "Pidgin English news blog, Prime 9ja Online launched". Scoop.it. April 5, 2023. Retrieved April 7, 2023.
- ↑ Enwongo, Ating (2023-04-09). "Prime 9ja Launches Online News In Pidgin". The Whistler Newspaper (in Turanci). Retrieved 2023-04-09.
- ↑ "Pidgin English news blog, Prime 9ja Online launched". SundiataPost. April 4, 2023. Retrieved April 7, 2023.
- ↑ Online, Prime 9ja (April 6, 2023). "Prime 9ja Online Pidgin". Prime 9ja Online Pidgin. Retrieved April 7, 2023.
- ↑ The Eagle Online (March 18, 2023). "First news website in Pidgin Language launches in Nigeria -". The Eagle Online. Retrieved April 7, 2023.
- ↑ "MSN". MSN. April 7, 2023. Retrieved April 7, 2023.
- ↑ Benson, Uwakwe (March 18, 2023). "First News Website In Pidgin Language Launches In Nigeria". TheTimes.com.ng. Archived from the original on April 7, 2023. Retrieved April 7, 2023.
Hanyoyin haɗi na Waje
gyara sashe- Official website in English language
- Official website in Nigerian pidgin