Pliny Babba da turanci Pliny the Elder (ˈplɪni; an haife shi da suna Gaius Plinius Secundus, AD 23–79) yakasance dan'asalin ƙasar Daular Rumawa ne, mawallafi, naturalist kuma natural philosopher, kwamanda ne na sojin ruwa a farko-farkon Daular Rumawa, kuma shi abokine ga emperor Vespasian.

Simpleicons Interface user-outline.svg Pliny Babba
Grande Illustrazione del Lombardo Veneto Vol 3 Plinio Secondo 300dpi.jpg
Procurator (en) Fassara

70 - 72
praefectus classis (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Como (en) Fassara, 20s
ƙasa Romawa na Da
Harshen uwa Harshen Latin
Mutuwa Stabiae (en) Fassara, 79
Yanayin mutuwa hatsari (volcanic eruption (en) Fassara)
Ƴan uwa
Mahaifi Gaius Plinius Celer
Mahaifiya Marcella
Yara
Ahali Plinia Marcella (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Harshen Latin
Ancient Greek (en) Fassara
Malamai Apion (en) Fassara
Antonius Castor (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a marubuci, historian (en) Fassara, naturalist (en) Fassara, soja, maiwaƙe, mai falsafa da art historian (en) Fassara
Wurin aiki Romawa na Da
Muhimman ayyuka Natural History (en) Fassara
Digiri Military tribune (en) Fassara

Ya ƙarar da mafi yawan lokutan shi akan yin karance karance, da rubutu, da kuma yin yin bincike akan natural and geographic phenomena in the field, Pliny ya rubuta insakulopedia mai suna Naturalis Historia (Natural History), which became an editorial model for encyclopedias. His nephew, Pliny the Younger, wrote of him in a letter to the historian Tacitus:

ManazartaGyara

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.