Pius Bazighe (an haife shi a ranar 15 ga watan Maris 1972) ɗan wasan jefar mashi (javelin thrower) ne mai ritaya daga Najeriya, wanda ya wakilci ƙasarsa ta haihuwa a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1996 a Atlanta, Jojiya.[1] Ya kafa mafi kyawun nasarar sa (mita 81.08) a ranar 16 ga watan Yuni 1999 a wani taro a Athens, Girka, ya karya tarihin Najeriya.[2]
Pius Bazighe |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
15 ga Maris, 1972 (52 shekaru) |
---|
ƙasa |
Najeriya |
---|
Karatu |
---|
Harsuna |
Turanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
Dan wasan tsalle-tsalle |
---|
Athletics |
---|
Sport disciplines |
javelin throw (en) |
---|
Records |
---|
Specialty |
Criterion |
Data |
M |
---|
| |
Personal marks |
---|
Specialty |
Place |
Data |
M |
---|
| |
|
|
|
|
Nauyi |
95 kg |
---|
Tsayi |
185 cm |
---|
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Pius Bazighe Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Pius Bazighe at World Athletics