Pierre Toura Gaba (a shekarar 1920 – 1998) ɗan siyasan Chadi ne kuma jami'in diflomasiyya. Bayan samun 'yancin kan Chadi, ya zama Ministan Harkokin Wajen ta na farko daga shekarar 1960 zuwa 1961.

Pierre Toura Gaba
Minister of Foreign Affairs (en) Fassara

1960 - 1961
Djibrine Kerallah
Rayuwa
Haihuwa Moïssala (en) Fassara, 28 Disamba 1920
ƙasa Cadi
Mutuwa Ndjamena, 29 Satumba 1998
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Chadian Progressive Party (en) Fassara

Rayuwa da Aiki gyara sashe

An kuma haife shi ne a ranar 28 ga watan Disamban shekarar 1920 a Maibyan, kusa da Moissala, a yankin Moyen-Chari da ke kudancin Chadi. Ya yi aiki a matsayin jami'in diflomasiyya a Brazzaville kuma ya yi aiki na dogon lokaci a matsayin malami a wurare irin su Ati, Abéché, Bongor da Fort-Archambault (wanda ake kira Sarh a yanzu).

Iyali gyara sashe

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na Waje gyara sashe