Sarh
Sarh (lafazi: /sar/ ; tsohon suna daga lokacin mulkin mallakan Faransa zuwa shekarar 1972 : Fort-Archambault, lafazi: /for-ashambo/) birni ne, da ke a ƙasar Cadi. Shi ne babban birnin yankin Moyen-Chari. Sarh yana da yawan jama'a 103,296, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Sarh kafin karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.
Sarh | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | |||
Region of Chad (en) | Moyen-Chari (yanki) | |||
Department of Chad (en) | Barh Köh (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 108,061 (2008) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 347 m |