Piero Mingoia (an haife shi a ranar 20 ga Oktoba 1991) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ya yi wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya. Ya fara aikinsa tare da watford, kuma ya shafe lokaci a aro a brentford, hayes da kuma yeading united da Boreham Wood kafin ya shiga Accrington Stanford a 2013. Daga baya ya shiga kungiyar cambridge united, kafin ya koma Accrington, inda inda su kuma suka bada rancensa ga morecambe. Ya buga wasan karshe a kungiyar Boreham Wood ta kofin na kasa.

Piero Mingoia
Rayuwa
Haihuwa Enfield (en) Fassara, 20 Oktoba 1991 (33 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Watford F.C. (en) Fassara2010-201350
Hayes & Yeading United F.C. (en) Fassara2012-201282
Accrington Stanley F.C. (en) Fassara2012-201371
Brentford F.C. (en) Fassara2012-201200
Boreham Wood F.C. (en) Fassara2013-201390
Accrington Stanley F.C. (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ayyukansa

gyara sashe

An haifi Mingoia a garin Enfield, London . Ya shiga Watford yana da shekaru 13. Ya sanya hannu kan yin kwallensa a matsayin kwararre zuwa ƙarshen kakar 2009-10,

An haifi Mingoia a garin Enfield, London . Ya shiga Watford yana da shekaru 13. Ya sanya hannu kan yin kwallensa a matsayin kwararre zuwa ƙarshen kakar 2009-10,ya rubuta yarjejeniyar shekara guda bayan kammala karatun shekaru biyu.[1] Ya yi cikakken karon farko a ranar 8 ga watan Janairun 2011 a kan hartlepool a gasar cin kofin FA.[2] Watford ya ci gaba da lashe wasan 4-1.

Ya fara buga wasan farko a Watford a wasan 3-0 a gida da ya ci Derby County mako guda bayan haka, a matsayin wanda ke canjin marvin sordell na minti 81.[3] Mingoia ya sake buga wasanni hudu a lokacin kakar 2010-11 kuma an ba shisaka mako tare da tsawaita kwangilar shekaru biyu. [4][5] Mingoia ya koma brentford a matsayin aro na wata daya a ranar 5 ga Janairun 2012. [6] Bai shiga cikin kowane wasa na kulob din ba, kuma ya koma Watford mako guda kafin rancensa ya ƙare.[7] Mingoia ya shiga hayers da yeading united a kan aro a ranar 22 ga watan Maris na wata daya.[8]

Accrington Stanley

gyara sashe

Mingoia ya koma kungiyar Accrington Stanley don sanya hannu kan kwangilar shekara guda a ranar 1 ga Agusta 2013. A ranar 22 ga Janairu 2014, Mingoia ya rattaba hannu kan sabuwar kwangilq har zuwa lokacin bazara na 2015.[ A watan Yunin 2015, ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta shekara guda da kungiyar.

Cambridge United

gyara sashe

Mingoia ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru biyu tare da Cambridge United a ranar 2 ga Yuni 2016. [9] Ya zira kwallaye a karon farko a 1-1 draw tare da Barnet a ranar 6 ga watan Agusta 2016. [10] Ya bar kulob din a karshen kakar 2017-18. [11]

Komawa Lokaci na biyu a Accrington

gyara sashe

A ranar 27 ga Yuni 2018, Mingoia ta koma accrington stanley kan yarjejeniyar shekaru biyu.[12]

Morecambe (aro)

gyara sashe

A ranar 31 ga watan Janairun 2019, Mingoia ta koma Morecambe kan aro har zuwa karshen kakar.[13]

Boreham Wood

gyara sashe

A ranar 1 ga Yulin 2019, Mingoia ya shiga Boreham Wood a kan canja wurin kyauta.[14] Kungiyar ta sake shi a watan Yunin 2021.[15]

Kididdigar aiki

gyara sashe
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Watford 2010–11 Championship 5 0 2 1 0 0 7 1
2011–12 Championship 0 0 0 0 0 0 0 0
2012–13 Championship 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 5 0 2 1 0 0 0 0 7 1
Brentford (loan) 2011–12 League One 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Hayes & Yeading United (loan) 2011–12 Conference Premier 8 2 8 2
Accrington Stanley (loan) 2012–13 League Two 7 1 2 0 9 1
Boreham Wood (loan) 2012–13 Conference South 9 0 9 0
Accrington Stanley 2013–14 League Two 37 1 1 0 2 1 1 0 41 2
2014–15 League Two 36 8 3 0 1 0 1 0 41 8
2015–16 League Two 46 3 2 0 1 0 3 1 52 4
Total 119 12 6 0 4 1 5 1 134 14
Cambridge United 2016–17 League Two 40 5 4 1 2 1 3 0 49 7
2017–18 League Two 22 0 1 0 0 0 2 1 25 1
Total 62 5 5 1 2 1 5 1 74 8
Accrington Stanley 2018–19 League One 4 0 2 0 1 0 5 0 12 0
Morecambe (loan) 2018–19 League Two 16 0 0 0 0 0 0 0 16 0
Boreham Wood 2019–20 National League 22 1 0 0 0 0 22 1
2020–21 National League 8 0 3 0 1 0 12 0
Total 30 1 3 0 1 0 34 1
Career totals 260 21 20 2 7 2 16 2 303 27

Manazarta

gyara sashe
  1. Matthews, Anthony (1 April 2010). "But Hornets decide to release five second-year scholars". Watford Observer. Retrieved 17 November 2013.
  2. "Watford 4–1 Hartlepool". BBC Sport. 8 January 2011. Retrieved 16 January 2011.
  3. "Watford 3–0 Derby". BBC Sport. 15 January 2011. Retrieved 16 January 2011.
  4. Samfuri:Soccerbase season
  5. "Watford give Piero Mingoia a new two-year contract". BBC Sport. 14 April 2011. Retrieved 17 November 2013.
  6. "Brentford sign Watford's Piero Mingoia & extend Bidwell's deal". BBC Sport. 5 January 2012. Retrieved 17 November 2013.
  7. Smith, Frank (25 January 2012). "Watford midfielder Piero Mingoia returns after unsuccessful Brentford loan". Watford Observer. Retrieved 17 November 2013.
  8. "Watford midfielder Piero Mingoia joins Hayes & Yeading on loan". Watford Observer. 22 March 2012. Retrieved 17 November 2013.
  9. "U's Agree Two-Year Deal With Mingoia Who Also Unveils The 2016/17 Home Shirt". Cambridge United Official Site. 2 June 2016. Archived from the original on 7 August 2016. Retrieved 2 June 2016.
  10. "Cambridge 1–1 Barnet". BBC Sport. 6 August 2016. Retrieved 9 August 2016.
  11. Georgeson, Andrew (22 May 2018). "Piero Mingoia on his 'unique' final season at Cambridge United". cambridgenews.
  12. "Piero Mingoia: Accrington Stanley re-sign Cambridge United midfielder". BBC Sport. 31 January 2019. Retrieved 31 January 2019.
  13. "Piero Mingoia Loan". Morecambe F.C. 31 January 2019. Retrieved 31 January 2019.
  14. "PIERO'S BACK!". Boreham Wood F.C. 1 July 2019. Retrieved 4 May 2022.
  15. "TOUGH DECISIONS TAKEN FOR WOOD'S FUTURE". Boreham Wood F.C. 5 June 2021. Retrieved 4 May 2022.