Phillip Asiodu
Phillip Asiodu, (CON) (an haife shi ranar 19 ga watan Fabrairun 1934) ɗan Diflomasiyar Najeriya ne, Ofishin Jakadanci kuma tsohon Ministan Man Fetur, Najeriya.[1][2]
Phillip Asiodu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Delta, ga Faburairu, 1934 (90 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
The Queen's College (en) King's College, Lagos |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Rayuwa da aiki
gyara sasheAn haifi Phillip a ranar 26 ga watan Fabrairun 1934, a jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya. Ya halarci Kwalejin King da ke Legas kafin ya wuce Queen's College, Oxford inda ya yi digiri na biyu a fannin Falsafa.[3][4] Ya shiga aikin farar hula na Najeriya a cikin shekarar 1964 ya kuma zama babban sakataren gwamnatin tarayya, kuma ya fara aiki a ƙarƙashin Janar Gowon kafin yaƙin Najeriya da Biyafara. Ya taka rawar gani wajen karkata yarjejeniyar Aburi da Gowon ya yi.[5] Daga nan ya zama mai ba shugaban tarayyar Najeriya shawara na musamman Alhaji Shehu Shagari kan harkokin tattalin arziƙi.[6][7][8] A cikin shekarar 1999, an naɗa shi babban mai baiwa tsohon shugaban Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo shawara kan tattalin arziƙi.[9][10][11] Daga cikin sauran ayyukan jagoranci sun haɗa da tsarawa da aiwatar da manufofin man fetur da iskar gas na Najeriya. Ya kuma halarci shawarwarin shigar Najeriya OPEC, 1971.[12]
Ƙanensa, dan wasa Sidney Asiodu ya mutu a kisan gillar da aka yi a Asaba.
Rayuwar Siyasa
gyara sasheA 1998, ya zama memba na jam'iyyar People's Democratic Party, kuma Amintaccen jam'iyyar.[13] A cikin shekarar 1999, ya tsaya takara a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar amma bai yi nasara ba.[14]
Kyauta
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ https://web.archive.org/web/20141204200751/http://www.thisdaylive.com/articles/asiodu-how-murtala-obasanjo-foisted-economic-stagnation-on-nigeria/131031/
- ↑ https://www.thenationonlineng.net/archive2/tblnews_Detail.php?id=49587
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-10-03. Retrieved 2023-03-28.
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2013/04/philip-asiodu-speaks-at-oxford-cambridge-alumni-luncheon/
- ↑ https://books.google.com.ng/books?id=fvIxpy7ZESsC&dq=Philip+Asiodu+served+as+federal+minister+of+petroleum&pg=PA60&redir_esc=y#v=onepage&q=Philip%20Asiodu%20served%20as%20federal%20minister%20of%20petroleum&f=false
- ↑ https://books.google.com.ng/books?id=YxiTAgAAQBAJ&dq=Nigerian+Diplomat-+Philip+Asiodu&pg=PA78&redir_esc=y#v=onepage&q=Nigerian%20Diplomat-%20Philip%20Asiodu&f=false
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2011/12/main-reason-gowon-was-toppled-by-philip-asiodu/
- ↑ https://web.archive.org/web/20141204112331/http://news.biafranigeriaworld.com/archive/2004/feb/26/0048.html
- ↑ https://web.archive.org/web/20150329055444/http://www.highbeam.com/doc/1G1-73739037.html
- ↑ https://web.archive.org/web/20141219123243/http://businessdayonline.com/2013/11/of-nigerias-refineries-proposed-sale-and-failed-attempts/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-08-07. Retrieved 2023-03-28.
- ↑ https://books.google.com.ng/books?id=1KBP7QbalX0C&dq=Phillip+Asiodu+Join+PDP&pg=PA781&redir_esc=y#v=onepage&q&f=false
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2014/10/delta-2015-intrigues-anioma-battle-pdp-ticket/
- ↑ https://www.nae.ng/fellows_profiles.asp?id=24[permanent dead link]
- ↑ https://web.archive.org/web/20141006072847/http://newtelegraphonline.com/service-chiefs-eight-governors-others-make-national-honours-list/