Peter Fregene

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Peter Fregene (an haife shi a shekara ta 1947) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1966 zuwa shekarar 1983.

Peter Fregene
Rayuwa
Haihuwa Sapele (Nijeriya), 17 Mayu 1947 (76 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
NEPA Lagos (en) Fassara-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya1966-1983
Stationery Stores F.C. (en) Fassara1968-1968
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.