Paul Igwe
Paul Igwe ⓘ (an haifeshi ranar 27 ga Nuwamba, 1977) darektan gidan talabijin na Najeriya ne, marubuci, furodusa, kuma mai ƙirƙira, haka-zalika Shugaba na kamfanin (Whitestone Cinema Limited). Ya shirya shararren shiri mai suna Soap (TV series) kamar "Clinic Matters", "The Benjamins", "Ojays", da "Asunder".[1]
Paul Igwe | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos, 27 Nuwamba, 1977 (46 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, mai tsara fim da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm2277906 |
Sana'a
gyara sasheA shekara ta 2000, Paul Igwe ya kafa kamfaninsa na shirya fina-finai, Whitestone Cinema Limited kuma ya ba da umarni fiye da fina-finai 20 da shirin talabijin masu dogon zango ƙwara 8. Aikin sa na farko a sabgar a shekara ta 2000 shi ne a matsayin darekta a wani fim mai suna; "Outrageous" da kuma a 2007; yana ɗaya daga cikin ƙusoshin shirye-shiryen wasan kwaikwayo na Talabijin masu dogon zango kashi-(episodes) 39, "Extended Family",[2] ya yi aiki a matsayin darekta kuma mai gabatarwa. Ya fara sitcom na gidan talabijin nasa "Clinic Matters" a cikin 2009, shirin da suka sami lambobin yabo a cikin gida Nijeriya da kasashen duniya ciki har da babbar lambar yabo a shekarar 2012 ta Kyautar Kyauta ta Duniya a Paris.[3][4][5]
A cikin Fabrairu 2012, ya shirya shirye-shiryensa masu dogon zango na talabijin karo na biyu "The Benjamins" wanda aka zaba a 2014 Africa Magic Viewers Choice Awards for Best Television Series Comedy/Drama.[6][7][8]
A cikin 2015, ya fara sabon sitcom na iyali "Ojays" wanda aka zaɓa don kyautar mafi kyawun wasan kwaikwayo a kyautar Nafca Awards.[9] Har ila yau Paul ya fara wani shiri culinary a cikin harshen Igbo mai suna "USEKWU IGBO" wanda ke nufin 'Igbo Kitchen'. Shirin ya lashe kyautar Mafi kyawun Fina-Finai/TV Series a 2016 Africa Magic Viewers Choice Awards da aka gudanar a Eko Hotel and Suites, Victoria Island, Lagos .[10][11][12][13][14]
A cikin 2016, Bulus ya fara wani sitcom na iyali wanda ake kira "House 6"[15] sannan wani Family sitcom, "Troubled Cottage".[16] Paul Igwe ya kuma ƙaddamar da shirin wasan kwaikwayo na nazari mai suna "Asunder", daga baya a shekarar, wanda ya mayar da hankali kan rayuwar aure na iyalai daban-daban.[17][18][19][20][21][22]
A cikin 2017, ya sake fitar da wani wasan Igbo opera soap mai suna "Nkewa" da ake haska shirin a dandalin Africa Magic Igbo.[23] Ya kuma ba da umarni a shirin "Dance To My Beat", tare da Joseph Benjamin, Kehinde Bankole, Toyin Abraham, da Mary Remmy Njoku.[24][25][26][27]
Fina-finai
gyara sasheShekara | Fim |
---|---|
2000 | Outrageous |
2007 | Extended Family |
2009 | Clinic Matters |
2012 | The Benjamins |
2015 | OJAYS |
2015 | PULSE |
2015 | USEKWU IGBO |
2016 | House 6 |
2016 | Ulo Isii |
2016 | Troubled Cottage |
2016 | Asunder |
2017 | Nkewa |
2017 | Dance To My Beat |
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "EMCOAN plans CEO training and end of year gig – The Nation Nigeria". The Nation Nigeria (in Turanci). 8 November 2017. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Michael, John (21 May 2017). "5 Nigerian TV Shows From the Past That Deserve A Remake". vibe.ng (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Clinic Matters: What's gwan?". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Editor (30 October 2012). "MUST READ!: Producer Of Popular Sitcom, "Clinic Matters" Honoured In Paris". MUST READ!. Retrieved 12 September 2018.CS1 maint: extra text: authors list (link)
- ↑ "Nigerians Share: Top 10 TV Shows in 2013 • Connect Nigeria". connectnigeria.com (in Turanci). Archived from the original on 12 September 2018. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Movie awards: All the winners of the AMVCA – PM NEWS Nigeria". PM NEWS Nigeria (in Turanci). 9 March 2014. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Nairobi Half-life, The Contract, Flower Girl win big at Africa Magic Viewers' Choice Awards – Premium Times Nigeria". Premium Times Nigeria (in Turanci). 10 March 2014. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Ejiofor, Clement (9 March 2014). "Funke Akindele, Rita Dominic, Yvonne Okoro Win Big At 2014 AMVCA". Naija.ng – Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Izuzu, Chidumga. "NAFCA 2015: "Black November," "30 Days in Atlanta," "Oloibiri" lead nominees list" (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Check out the full list of winners at 2016 AMVCA". Linda Ikeji's Blog (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Izuzu, Chidumga. "AMVCA 2016: "Dry," Adesua Etomi, Daniel K Daniel win big [full list of winners]" (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Igwe, H. (6 March 2016). "Check out the full list of winners at the AMVCA 2016". Naija.ng – Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "AMVCA 2016: Full winners list". Africa Magic Official Website – AMVCA 2016: Full winners list (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "AMVCA 2016 : See list of winners – Vanguard News". Vanguard News (in Turanci). 5 March 2016. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Africa Magic IGBO". Africa Magic Official Website – Africa Magic IGBO (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Kwesé". www.kwese.com (in Turanci). Archived from the original on 12 September 2018. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "African Movie Channel set to launch Asunder" (in Turanci). Archived from the original on 12 September 2018. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Benita Nzeribe, Lilian Esoro, Nonso Odogwu, Maureen Okpoko, Tessy Oragwa attend the Official Launch of African Movie Channel's First TV Series – Asunder – BellaNaija". www.bellanaija.com (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Benita Nzeribe, Lilian Esoro, Teju Babyface Attend the Official Launch of Asunder TV Series – INFORMATION NIGERIA". INFORMATION NIGERIA (in Turanci). 16 December 2016. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Asunder TV series premieres in Lagos – Vanguard News". Vanguard News (in Turanci). 29 December 2016. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Izuzu, Chidumga. ""Asunder": New TV series to premiere in January" (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Official Launch of African Movie Channel's First TV Series – Asunder | African Movie Channel". www.africanmoviechannel.tv (in Turanci). Archived from the original on 12 September 2018. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Africa Magic IGBO". Africa Magic Official Website – Africa Magic IGBO (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Bamidele, Bose, Joseph Benjamin, Kehinde Bankole, Mary Njoku, Toyin Abraham & more, star in Mary Lazarus' Movie Debut as a Producer "Dance To My Beat" – Goldmyne.TV (in Turanci), archived from the original on 12 September 2018, retrieved 12 September 2018
- ↑ "Dance To My Beat | Nollywood REinvented". Nollywood REinvented (in Turanci). 31 July 2018. Retrieved 12 September 2018.
- ↑ Izuzu, Chidumga. ""Dance to My Beat": See cast of movie in Christmas photo shoot" (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.
- ↑ "Film Review: Dance To My Beat is a shameless cash grab. But you will laugh » YNaija". ynaija.com (in Turanci). Retrieved 12 September 2018.