Meles Zenawi (harshen Amhara: መለስ ዜናዊ አስረስ) ɗan siyasan Habasha ne. An haife shi a shekara ta 1955 a Adwa, Habasha. Meles Zenawi firaministan kasar Habasha ne daga watan Agusta a shekara ta 1995 (bayan Tamrat Layne) zuwa watan Agusta a shekara ta 2012 (kafin Hailemariam Desalegn).

Simpleicons Interface user-outline.svg Meles Zenawi
Meles Zenawi - World Economic Forum Annual Meeting 2012.jpg
Rayuwa
Haihuwa Adwa (en) Fassara, Mayu 8, 1955
ƙasa Habasha
Mutuwa Brussels (en) Fassara, ga Augusta, 20, 2012
Yanayin mutuwa  (brain cancer (en) Fassara)
Yan'uwa
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Imani
Addini Mulhidanci
Jam'iyar siyasa Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front (en) Fassara
IMDb nm1899155
Meles Zenawi a shekara ta 2012.