Patrick Dele-Cole
Patrick Dele Dan-Cole (an haifeshi a shekarar 1940) dan siyasar Najeriya ne, dan Jarida haka zalika masanin ilimin Tarihi.
Patrick Dele-Cole | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan jarida |
Farkon Rayuwa
gyara sasheYayi katatunsa a Jami'ar Otago a kasar Newzealand, India yasamu sakamako mafi daraja. Ya samu damar yin karati a jamiar Cambridge. [1] [2]
Ayyuka da Siyasa
gyara sasheYa rike muƙamin shugaban ma'aikatar jaridar Daily Times, A matsayinshi na shugaban ma aikatar DailyTimes ya kadamar da tsare tsare Wanda suka hada da dawo da Kumar wani rubutu na wata da aka wallafa, wanda hakan ya farfado da wannan mukala, sanan ya samu nasarar jawo ra ayin wasu yan jaridu Wanda suka hada da Dele Giwa, Dr Sterney da kuma Macehbuh
Ya taɓa riƙe mukamin jakadan, Jakadancin Najeriya a kasar Brazil da Argentina.
Siyasa
gyara sasheYayi takarar shugaban a jam'iya a karkashin Jam'iyyar (Social Democratic Party) a farkon Shekarar 1990's.