Patience Okoro

Yar'wasan Najeriya

Patience Okoro (an haifeta ranar 10 ga watan Yulin shekara ta alif dari tara da tamanin da huɗu 1984 A.C) Yar'wasan tseren Najeriya ce, ƙwararriya a wasannin da suka shafi motsa jiki.

Patience Okoro
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Yuli, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a heptathlete (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines heptathlon (en) Fassara
combined track and field events (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Okoro ta yi nasarar lashe taken Heptathlon ne a Gasar Zakarun Afirka na shekarar 2008 a Addis Ababa, Habasha, da jimlar 4 906 pts.

Kyaututtuka gyara sashe

Lambobin yabo na kasa da kasa
Kwanan Wata Gasar Wuri Sakamakon Gwaji Aiki
2003 Wasannin Afirka Abuja 3rd Heptathlon 5 436 pts
2007 Wasannin Afirka Algeriya 2nd Heptathlon 5 161 pts
2008 Gasar Afirka Addis Ababa 1 Heptathlon 4 906 pts

Bajinta gyara sashe

Bayanan sirri
Gwaji Aiki Wuri Kwanan Wata
Heptathlon 5 436 pts Abuja 14 octobre 2003

Manazarta gyara sashe

Hadin waje gyara sashe

  • Ressource relative au sport :
    • World Athletics