Pascal Fantodji
Pascal Fantodji (ya mutu a ranar 5 ga watan Afrilu 2010[1] ) farfesa ne ɗan kasar Benin kuma wanda ya kafa Jam'iyyar Kwaminisanci ta Benin (PCB).[2] A zaɓen shugaban ƙasar Benin na shekarar 1996, Fantodji ya samu kashi 1.08 na kuri'un da aka kaɗa (ya kasa tsallakewa zuwa zagaye na biyu).[3]
![]() | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Djakotomey (en) ![]() | ||
ƙasa | Benin | ||
Mutuwa | Cotonou, 6 ga Afirilu, 2010 | ||
Makwanci |
Djakotomey (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Paris Nanterre University (en) ![]() | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Employers |
Jami'ar Abomey-Calavi (1968 - 1971) Lycée privé Sainte-Geneviève (en) ![]() École spéciale des travaux publics, du bâtiment et de l'industrie (en) ![]() Q3152455 ![]() | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
Communist Party of Benin (en) ![]() |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "05 avril 2010 : 13 ans déjà qu'a disparu Pascal FANTODJI, Chef historique du PCB" (in French). La Flamme. 8 April 2023. Retrieved 21 August 2023.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Célébration des 40 ans de son existence: Le PCB toujours debout et inébranlable". 30 December 2017.
- ↑ "African Elections". Africanelections.tripod.com. Retrieved 2010-05-03.