Pascal Anicet (an haife shi Maris 27, 1983, a Nijar ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ke buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta AS-FNIS a gasar Firimiya ta Nijar kuma a da Alkali Nassara Zinder . Shi memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafan ta Nijar, ya kasance memba tare da ƙungiyar ta Tournoi de l'UEMOA 2007.

Pascal Anicet
Rayuwa
Haihuwa Zinder, 27 ga Maris, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Niger national football team (en) Fassara2002-
ASAF Zinder2002-2005
AS GNN (en) Fassara2005-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe