Pape Niokhor Fall
Pape Niokhor Fall (an haife shi ranar 9 ga watan Satumban 1977) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na duniya.
Pape Niokhor Fall | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Senegal, 15 Satumba 1977 (47 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 179 cm |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Sana'a
gyara sasheYa buga wa ƙasarsa ta haihuwa ASC Jeanne d'Arc, Albaniya KS Dinamo Tirana, Ivory Coast Africa Sports National da Ecuatorial Guinean Renacimiento FC.
Ya buga wasanni 18 a tawagar ƙasar Senegal. Ya kuma halarci gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2000.
Girmamawa
gyara sasheJeanne d'Arc
- Senegal Premier League: 1999, 2001, 2002 da 2003
Renacimiento
- Equatoguinean Premier League: 2006
Mabuɗan waje
gyara sashe- Pape Niokhor Fall at National-Football-Teams.com