Pape Abdou Camara
Pape Abdou Camara (an haife shi 24 ga watan Satumban 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a kulob ɗin Saudiyya Bisha a matsayin mai tsaron gida.
Pape Abdou Camara | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dakar, 24 Satumba 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 11 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 80 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 190 cm |
Sana'a
gyara sasheCamara ya fara aikinsa a Kwalejin Étoile Lusitana. [1] A ranar 17 ga watan Janairun 2010, Standard Liège ya sanya hannu kan ɗan wasan tsakiya na Senegal daga Etoile Lusitana har zuwa Yunin 2011. A ranar 16 ga watan Mayun 2010, Standard Liège ya tabbatar da cewa zai bar kulob ɗin a lokacin rani 2010 don Sint-Truidense VV. A shekarar 2012 ya shiga Valenciennes.
Armeniya
gyara sasheA ranar 29 ga watan Agustan 2018, Camara ya rattaɓa hannu kan ƙungiyar Banants Premier League ta Armenia. A ranar 2 ga watan Agustan 2019, FC Banants an sake masa suna Urartu FC a hukumance. A ranar 11 ga watan Disambar 2019, FC Alashkert ta sanar da sanya hannu na Camara daga FC Urartu.
Saudi Arabia
gyara sasheA ranar 5 ga watan Agustan 2022, Camara ya koma kulob ɗin Al-Qous na Saudiyya. A ranar 24 ga watan Janairun 2023, Camara ya shiga Bisha.
Ƙididdigar sana'a
gyara sasheKulob
gyara sashe- As of match played 10 May 2021
Club | Season | League | National Cup | League Cup | Continental | Other | Total | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Valenciennes | 2011–12 | Ligue 1 | 11 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | - | - | 13 | 0 | ||
2012–13 | 6 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | - | - | 6 | 0 | ||||
2013–14 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | - | - | 0 | 0 | ||||
2014–15 | Ligue 2 | 8 | 1 | 0 | 0 | 1 | 0 | - | - | 9 | 1 | |||
Total | 25 | 1 | 2 | 0 | 1 | 0 | - | - | - | - | 28 | 1 | ||
RFC Seraing | 2015–16 | Belgian Second Division | 13 | 2 | 0 | 0 | - | - | - | 13 | 2 | |||
2016–17 | Belgian First Amateur Division | 18 | 3 | 0 | 0 | - | - | - | 18 | 3 | ||||
Total | 31 | 5 | 0 | 0 | - | - | - | - | - | - | 31 | 5 | ||
Urartu | 2018–19 | Armenian Premier League | 22 | 1 | 3 | 0 | - | 0[lower-alpha 1] | 0 | - | 25 | 1 | ||
2019–20 | 11 | 0 | 2 | 0 | - | 2Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content
|
0 | - | 15 | 0 | ||||
Total | 33 | 1 | 5 | 0 | - | - | 2 | 0 | - | - | 40 | 1 | ||
Alashkert | 2019–20 | Armenian Premier League | 10 | 1 | 0 | 0 | - | 0Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content
|
0 | 0[lower-alpha 2] | 0 | 10 | 1 | |
2020–21 | 15 | 0 | 4 | 1 | - | 1Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content
|
0 | - | 20 | 1 | ||||
Total | 25 | 1 | 4 | 1 | - | - | 1 | 0 | 0 | 0 | 30 | 2 | ||
Career total | 114 | 8 | 11 | 1 | 1 | 0 | 3 | 0 | 0 | 0 | 129 | 9 |
- ↑ Appearances in the UEFA Europa League
- ↑ Appearances in the Armenian Supercup
Girmamawa
gyara sasheStandard Liege
- Kofin Belgium : 2010-11