Ousmane Mane (an haife shi ranar 1 ga watan Oktoban a shikara na, 1990 ) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a Hafia FC. [1]

Ousmane Mane
Rayuwa
Haihuwa Diourbel (en) Fassara, 1 Oktoba 1990 (34 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Senegal men's national association football team (en) Fassara2012-
Diambars (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 16
Nauyi 78 kg
Tsayi 183 cm
Ousmanae mane
Ousmane Mane


Ya wakilci Senegal a Gasar Wasannin bazara na 2012.[2][3]

Manazarta

gyara sashe