Ose (Njieriya)
Ose Karamar hukuma ce dake a Jihar Ondo kudu maso Yammacin Nijeriya,sunkasance manimane kuma suna sanarda manja sosai da sosai.
Ose | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Ondo | |||
Babban birni | Ifon (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,465 km² |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.