Dr. Orisadipe Obasa (Janairu 1863 – 15 Afirilu 1940) Likita ne a Nijeriya. An haifeshi a birnin Freetown, dake ƙasar Sierra Leone, watan Janairu, na shekara ta 1863.

Orisadipe Obasa
Rayuwa
Haihuwa Freetown, ga Janairu, 1863
ƙasa Najeriya
Mutuwa Lagos, 15 ga Afirilu, 1940
Yanayin mutuwa  (Cutar Parkinson)
Karatu
Makaranta St Thomas's Hospital Medical School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a likita
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe