Onyinyechi Salome Zogg (an haife ta 3 Maris 1997) ƴar ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce haifaffiyar ƙasar Switzerland wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Swiss FC Zürich da kuma ƙungiyar mata ta Najeriya..[1][2]

Onyinyechi Zogg
Rayuwa
Haihuwa Bern (en) Fassara, 3 ga Maris, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Switzerland
Najeriya
Karatu
Harsuna Jamusanci
Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Zürich (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya10 ga Yuni, 2021-20
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 62 kg
Tsayi 1.72 m

Rayuwar farko gyara sashe

An haifi Zogg kuma ta girma a Bern. Mahaifinta dan ƙasar Switzerland ne, mahaifiyarta kuma ƴar Najeriya ce.

kwaleji gyara sashe

Zogg ta halarci Kwalejin Monroe a Amurka.

Aikin kulob gyara sashe

Zogg ya taka leda a BSC Young Boys, Femina Kickers Worb, FC Bethlehem da Zürich a Switzerland.

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Zogg ta fara buga babbar wasa a Najeriya a ranar 10 ga Yuni 2021 a wasan sada zumunta da suka doke Jamaica da ci 0-1.

Manazarta gyara sashe

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named FCZ
  2. "Onyinyechi Zogg - Women's Soccer". Monroe College Athletics. Retrieved 19 June 2021.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Onyinyechi Zogg on Instagram