Omoniyi Caleb Olubolade
Omoniyi Caleb Olubolade (An haifeshi 30 ga watan nowanba, 1954). Ya yi mulkin soji a jihar Bayelsa.[1]
Omoniyi Caleb Olubolade | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
2011 - 2015 ← Adamu Waziri
27 ga Yuni, 1997 - 9 ga Yuli, 1998 ← Habu Daura - Paul Obi →
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | 30 Nuwamba, 1954 (69 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Ƙabila | Yaren Yarbawa | ||||||
Harshen uwa | Harshen Ijaw | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ijaw Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Aiki soja
gyara sasheYa shiga aikin sojin ruwa a 1975 sannan ya tafi karo sanin aiki a Britannia Royal Naval College a 1975 sannan kuma yaje Naval College of Engineering India a 1979. Sannan a 9 ga watan yuni 1997 ya sami mukamin mulkin sabuwar jihar Bayelsa daga gwamnatin sajin Ganaral Sani Abacha[2]
Mukami
gyara sasheAn bashi ministan muhimman al'amura a 6 ga watan aprelu 2010 a gwamnatin shugaba Goodluck Jonathan.
Manazarta
gyara sashe- ↑ http://allafrica.com/stories/201004070116.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2010-04-13. Retrieved 2021-05-17.