Oluyemi Kayode (7 Yuli 1968 – 1 Oktoba 1994) dan tseren Najeriya ne.

Oluyemi Kayode
Rayuwa
Haihuwa 7 ga Yuli, 1968
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 1 Oktoba 1994
Yanayin mutuwa accidental death (en) Fassara (traffic collision (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Kyauta gyara sashe

Kayode ya lashe lambar girmamawa na azurfa a tseren mita 4 x 100 a Gasar Olympics ta 1992 a Barcelona, Spain, tare da abokan wasan sa Chidi Imoh, Olapade Adeniken da Davidson Ezinwa. Ya kuma lashe lambar azurfa a mita 200 a Gasar Cin Kofin Afirka na shekara ta 1993 kuma ya kasance zakaran 'yan Najeriya a wannan tazarar a 1993 da 1994 bi da bi. Ya gama na shida a cikin mita 200 a wasannin Commonwealth na 1994.

Mutuwa gyara sashe

Kayode ya mutu a hadarin mota a Arewacin Arizona a watan Oktoba 1994.[1] An saka sunan filin wasa a Ado-Ekiti don girmama shi.[2][ana buƙatar hujja]

Manazarta gyara sashe

 

Hanyoyin waje gyara sashe