Olusoga Sofola dan Najeriya ne, Farfesa a fannin ilimin halittar jiki kuma tsohon mataimakin shugaban jami'ar Olabisi Onabanjo.[1] A halin yanzu shi ne ma'ajin Kwalejin Kimiyya ta Najeriya.[2] Ya taba zama ma’aikacin ilimi a Jami’ar Lagos, inda ya koyar da ilimin Physiology. Ya yi aiki a matsayin Provost na College of Medicine, University of Lagos kafin ya kai matsayin mataimakin shugaban jami’ar (Academics).[3] A shekarar 2009, an nada shi shugaban Jami’ar Olabisi Onabanjo, jihar Ogun, Najeriya.[4]

Olusoga Sofola
Rayuwa
Haihuwa Ogun
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Leeds School of Medicine (en) Fassara
(1974 - 1977) Doctor of Philosophy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami
Employers Jami'ar jahar Lagos
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya


Manazarta

gyara sashe
  1. "Prof Olusoga Sofola Archives". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2021-06-12.
  2. "Serenades for Septuagenarian thespian Oba Sonuga unites culture aficionados". The Sun News. Retrieved June 6, 2015.
  3. "Prof Olusoga Sofola". The Nation News. Retrieved June 6, 2015.
  4. "The Sofolas set up foundation to promote robotics". The Guardian News. Archived from the original on July 7, 2015. Retrieved June 6, 2015.