Mai shari'a Olufunlola Oyelola Adekeye alƙaliya ce a Najeriya. Itace mace ta biyu da aka naɗa zuwa matsayin mai Shari'a a kotun ƙoli ta Najeriya.[1][2]

Olufunlola Adekeye
supreme court judge (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa jahar Osun, 1942 (81/82 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya
Northwestern Polytechnic University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Lauya da mai shari'a
Employers gwmanatin najeriya
Kyaututtuka
Mamba International Federation of Women Lawyers (en) Fassara

Farkon rayuwa

gyara sashe

Adekeye tayi aiki a kotun ɗaukaka ƙara kafin daga bisani likkafa taci gaba zuwa kotun ƙoli. Shugaban ƙasa Umaru Musa Yar'Adua ne ya naɗa ta ranar 6 watan Maris shekarar 2009.[3]

A shekarar 2012 Adeleke ta fitar da sanarwar cewa rubuta hukunci ba aikin raggon alƙali bane.[1]Tayi ritaya daga kotun ƙoli a watan Nuwamba na shekarar 2012.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Adelanwa Bamgboya, Nigeria: Three Women of the Supreme Court, Daily Trust, 22 March 2016.
  2. After a Hard Won Battle, Abba-Aji Set to Become Nigeria’s 7th Female S’Court Justice, This Day, 6 January 2019.
  3. Nigeria: Yar'Adua Approves New Justices for Supreme Court, This Day, 7 March 2009.
  4. Controversy Mars Swearing In of Appeal Court Justice[permanent dead link], Scan News, 6 November 2012.