Olawunmi Adebayo
Yar'wasan kwandon Najeriya
Olawunmi Mary Adebayo (an haifeta ranar 9 ga watan Disamba, 1979) a birnin Abeokuta. Ita kawararriyar yar'wasan Kwando ce a Najeriya, wadda ta fafata a cikin gasussuka da dama aciki da wajen Nijeriya.
Olawunmi Adebayo | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Abeokuta, 9 Disamba 1979 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | center (en) |
Aiki
gyara sasheOlawunmi Mary Adebayo ta halarci da fafatawa a gasussuka da dama, kamar samun kasancewa a buga gasar cin kofin duniya a 2006 tare da Nigeriya .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.