Olamide Toyin Adebayo

Ya'wasan badminta

Olamide Toyin Adebayo, an haife ta ne a 26 Yunin 1976 ga Yunin shekarar 1976 , shahararriyar yar'wasa, wadda ta fafata a gasannin wasan badminton maNajeriya da dama.

Olamide Toyin Adebayo
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Yuni, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton

Olamide Toyin Adebayo Ta lashe lambobin zinare har guda biyu na mata tare da Obiageli Olorunsola a gasar zakarun nahiyar Afirka ta Badminton a shekarar 1996 .

Hadin waje

gyara sashe
  • Ressources relatives au sport :
    • BWF Tournament Software
    • Fédération internationale de badminton