Olabisi Afolabi
Olabisi ("Bisi") Afolabi An haife ta ranar 31 ga watan Oktoba, 1975, a Ilorin. Ita ce tsohuwar mace ƴar tsere kuma mai buga wasa daga Najeriya, wacce ta kware a kan mita 400 yayin aikinta. Ta kasance memba daga cikin 'yan wasan Najeriya da suka ci lambar azurfa a gasar Olympics ta shekarar 1996 mita 4 x 400. Ta lashe gasar matasa ta duniya a shekara ta 1994. Tana kuma da lambar azurfa daga wasannin Afirka na 1999 da kuma tagulla daga wasannin Afirka na 1995.
Olabisi Afolabi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ilorin da Kwara, 31 Oktoba 1975 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Yanzu tayi aure kuma tana da yara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.