Nurudeen Oladapo Alao farfesa ne a fannin ilimin Kasa, mai kula da ilimi kuma tsohon mataimakin shugaban jami'ar Legas[1]

Nurudeen Oladapo Alao
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Northwestern University (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami
Employers Jami'ar jahar Lagos

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

Ya samu digirinsa na farko, Digiri na farko a fannin fasaha daga Jami'ar Ibadan, Ibadan, Jihar Oyo Nigeria. Ya sami digiri na biyu a fannin fasaha da kuma digiri na falsafa daga Jami'ar Arewa maso Yamma[2] [3]. An nada shi mataimakin shugaban jami’ar Legas a shekarar 1988 bayan Farfesa Akinpelu Oludele Adesola.[4][5] Farfesa Jelili Adebisi Omotola ne ya gaje shi a shekarar 1995.[6][7]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2014-12-06. Retrieved 2023-12-28.
  2. https://web.archive.org/web/20141011225852/http://www.unilag.edu.ng/newsdetails.php?NewsID=517
  3. https://archive.org/stream/annualcommenceme1968nort/annualcommenceme1968nort_djvu.txt
  4. "Letter to new UNILAG Vice-Chancellor". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 12 October 2014. Retrieved 7 October 2014.
  5. "Alao explains yardstick for university ranking". Vanguard News. 19 January 2011. Retrieved 7 October 2014.
  6. "When Unilag floated World Carnival to mark Golden Jubilee". Vanguard News. 23 November 2012. Retrieved 7 October 2014.
  7. "INEC must present constituency delimitation review to communities – Don". Daily Independent, Nigerian Newspaper. Retrieved 7 October 2014.