Akinpelu Oludele Adesola
Akinpelu Oludele Adesola (6 Nuwamba 1927 - 29 Mayu 2010) Farfesa ɗan Najeriya ne a fannin tiyata, mai kula da ilimi kuma tsohon mataimakin shugaban jami'ar Legas[1][2]
Akinpelu Oludele Adesola | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Nuwamba, 1927 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | Mayu 2010 |
Karatu | |
Makaranta |
Queen's University Belfast (en) Jami'ar Ibadan |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Malami da likitan fiɗa |
Employers |
Jami'ar jahar Lagos Queen's University Belfast (en) University of Rochester (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | Makarantar Kimiyya ta Najeriya |
Mahaifinsa shi ne Cif Bamgboye Fasina Adesola MBE, (Bariyun na Isaga da Bajito na Ibara, Abeokuta). A shekarar 1935 ya shiga makarantar Saint Jude da ke Ebute-Metta, Legas inda ya taka rawar gani a kungiyar mawakan Lahadi. Gidan Adesola wanda ke da tushe mai karfi na Kirista ya cika da masoyan wakoki wadanda suke jin dadi, kida da rera wakokin coci.[3]