Nura Mohammed

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Mohammed Nur (an haife shi ranar 2 ga watan Disamba, 2002). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta duniya wanda ke buga wa Jigawa Golden Stars, A matsayin ɗan wasan gaba.

Nura Mohammed
Rayuwa
Haihuwa 2 Disamba 2002 (22 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ya buga wasan kwallon kafa a kungiyoyin El-Kanemi Feeders, El-Kanemi Warriors, Kada City da Jigawa Golden Stars.

Ya fara buga wa Nijeriya tamaula a shekara ta 2018. An zabi Nur ne a cikin kungiyar kwallon kafa ta kasashen Afirka ta 2018 kuma ya kafa tarihi a matsayin matashin dan wasa da ya taba fitowa a gasar yana da shekaru 15.

Manazarta

gyara sashe