Nourane Fotsing Moluh Hassana
Nourane Moluh Hassana Epse Fotsing, wacce kuma aka fi sani da Nourane Foster (an haife ta a ranar 11 ga watan Disamba, 1987, a Alkahira, Masar) 'yar kasuwa ce kuma 'yar siyasa 'yar Kamaru. A zaɓen 'yan majalisar dokokin Kamaru na shekarar 2020 an zaɓe ta a Majalisar Dokoki ta ƙasa a matsayin mamba a jam'iyyar Cameron voice Party for National Reconciliation (CPRN). [1] Ita ce ta kafa alamar Nourishka kuma tana tafiyar da kamfanonin Nourishka Hair, Nourishka Cosmétiques da Nourishka Hotel. [2] [3]
Nourane Fotsing Moluh Hassana | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Kairo, 11 Disamba 1987 (36 shekaru) | ||
ƙasa | Kameru | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Douala | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, deputy (en) da ɗan kasuwa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Résultats des élections législatives de 2020: Nourane Foster devient la première députée PCRN élue à Douala". Actu Cameroun (in Faransanci). 2020-03-01. Retrieved 2020-05-25.
- ↑ "Portrait : Nourane Foster, CEO et fondatrice de Nourishka". Je Wanda Magazine (in Faransanci). 2019-10-07. Retrieved 2020-05-25.
- ↑ "Nourane Foster, cofounder & CEO Nourishka: la nouvelle icône féminine des affaires au Cameroun". CAMEROON CEO (in Faransanci). 2018-08-03. Retrieved 2020-05-25.