Nok wani kauye ne dake Jaba, karamar hukumar Jaba a Jihar Kadunan Nijeriya. Samun surar halittu da akayi da yambu a garin yasa aka rika amfani da suna garin yazama nan ne al'adun Nok take, wadanda surorin su sune aka rika yin su a Nijeriya tun a shekarar 1500 BC zuwa 500 AD.[1][2] An gano wadannan sarrafofin hannun ne a shekarar 1943 lokacin gudanar da aikin hako ma'adinai.[3] Mai aikin Bernard Fagg ya binciki garin da kuma taimakawan yangarin ne yasa aka hako Karin surarin da da dama.[4] kayayyakin kona karafa na kira suma ansame su a lokacin.[1] lokutan da aka fara binciken garin tun kafin a fara aikin Kira ansamu konannun katakai a tsakiyar garin Nok, a shekarar 1951 ance katakan zasu kai tun shekara ta 3660 BC, amma ana ganin akwai matsalar ta yadda aka tabbatar da hakan.[5]

Nok
mazaba a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 9°30′22″N 8°00′30″E / 9.50612°N 8.00835°E / 9.50612; 8.00835
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
BirniKaduna

Tarihi gyara sashe

Mulki gyara sashe

Arziki gyara sashe

Wasanni gyara sashe

Fannin tsarotsaro gyara sashe

Kimiya da Fasaha gyara sashe

Sifiri gyara sashe

Sifirin Jirgin Sama gyara sashe

Sifirin Jirgin Kasa gyara sashe

Al'adu gyara sashe

Mutane gyara sashe

Yaruka gyara sashe

Abinci gyara sashe

Tufafi gyara sashe

Ilimi gyara sashe

Addinai gyara sashe

Musulunci gyara sashe

Kiristanci gyara sashe

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named MacDonald2000
  2. Breunig, Peter. 2014. Nok: African Sculpture in Archaeological Context: p. 21.
  3. cite web |url=http://www.hamillgallery.com/NOK/NokTerracottas/Nok.html |title=NOK TERRACOTTA HEADS, Nigeria |work=HAMILL GALLERY of TRIBAL ART |accessdate=2011-01-10
  4. cite book |url=https://books.google.com/books?id=A0llBlzF6UgC&pg=PA108[permanent dead link] |page=108 |chapter=Nok, Nigeria |title=Archaeologica: The World's Most Significant Sites and Cultural Treasures |author=Aedeen Cremin |publisher=frances lincoln ltd |year=2007 |ISBN=0-7112-2822-1
  5. cite book |url=https://books.google.com/books?id=tTs9AAAAIAAJ&pg=PA159 |page=159 |title=Stone-Age prehistory: studies in memory of Charles McBurney |author1=Charles Brian Montagu McBurney |author2=G. N. Bailey |author3=Paul Callow |publisher=Cambridge University Press |year=1986 |ISBN=0-521-25773-5