Nkem Akaraiwe (An haifeta ranar 22 ga watan Disamba, 1996). Ƴar wasan ƙwallon kwando ce, ƴar Najeriya mai bugawa ƙungiyar ƙwallon kwando ta bankin First Bank da kuma tawagar Najeriya.[1]

Nkem Akaraiwe
Rayuwa
Haihuwa 22 Disamba 1996 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa small forward (en) Fassara
Nauyi 154 lb
Tsayi 1.83 m

Ta halarci gasar cin kofin ƙwallon kwando ta mata na FIBA na shekarar 2018.[2]

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe
  • Nkem Akaraiwe at FIBA