Nicolas Nkoulou (an haife shi a shekara ta 1990) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 2008.

Nicolas Nkoulou
Rayuwa
Cikakken suna Nicolas Julio Nkoulou Ndoubena
Haihuwa Yaounde, 27 ga Maris, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Kameru
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Olympique Lyonnais (en) Fassara-
  Ƙungiyar kwallon kafar Kamaru2008-
  Cameroon national under-20 football team (en) Fassara2008-200830
  Cameroon national under-23 football team (en) Fassara2008-200830
AS Monaco FC (en) Fassara2008-2011780
  Olympique de Marseille (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 3
Nauyi 77 kg
Tsayi 180 cm
Nicolas Nkoulou a shekara ta 2013.
Nicolas Nkoulou
hoton dan kwallo nicolas nkoulou
Nicolas Nkoulou