Nicolò Barella (an haife shi a ranar 7 ga watan Fabrairu 1997)[1] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafa Serie A ta Inter Milan da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasa ta Italiya.

Nicolò Barella
Rayuwa
Haihuwa Cagliari, 7 ga Faburairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Italy men's national association football team (en) Fassara-
  Italy national under-21 football team (en) Fassara-
  Italy national under-16 football team (en) Fassara2012-201340
  Italy national under-15 football team (en) Fassara2012-201250
  Italy national under-17 football team (en) Fassara2013-201450
  Italy national under-18 football team (en) Fassara2014-201580
  Cagliari Calcio (en) Fassara2014-201680
  Italy national under-19 football team (en) Fassara2015-70
  Cagliari Calcio (en) Fassara2016-2019977
  Como 1907 (en) Fassara2016-
  Inter Milan (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 18
Nauyi 68 kg
Tsayi 175 cm
Kyaututtuka
Nicolò Barella
Nicolò Barella

[2]Yawancin lokaci ana gane shi a matsayin ɗaya daga cikin mafi kyawun 'yan wasan tsakiya a Turai.[3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe