Nicholas Appiah-Kubi
Dan siyasar Ghana
Nicholas Appiah Kubi dan siyasan Ghana ne kuma memba a majalisar dokoki ta biyu a jamhuriya ta hudu mai wakiltar
Nicholas Appiah-Kubi | |||
---|---|---|---|
7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Jaman constituency (en) Election: 1996 Ghanaian general election (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Yankin Brong-Ahafo, | ||
ƙasa | Ghana | ||
Karatu | |||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Kiristanci | ||
Jam'iyar siyasa | National Democratic Congress (en) |
Mazabar Jaman dake yankin Brong Ahafo dake kasar Ghana. Ya wakilci mazabar na wa'adi daya kacal.[1][2]
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Kubi a garin Jaman a yankin Bono na kasar Ghana.[3]
Siyasa
gyara sasheAn fara zaben Kubi a matsayin dan majalisa a kan tikitin jam'iyyar National Democratic Congress a lokacin babban zaben Ghana na 1996. Ya samu kuri'u 30,311 daga cikin 45,919 sahihin kuri'u da aka kada wanda ke wakiltar kashi 34.70% a kan abokin hamayyarsa Rampson Stephen Ofori na New Patriotic Party wanda ya samu kuri'u 15,608 wanda ke wakiltar kashi 17.90%.[4]