New Horizons College
Kwalejin New Horizons Islamiyya ce ta musulinci a Minna, Jihar Neja, Najeriya, wacce aka kafa a 1995. Makarantar tana ɗaya daga cikin makarantu huɗu da asusun amintattun ilimi na Musulunci ya kafa, Islamic Educational Trust, Minna.
New Horizons College | ||||
---|---|---|---|---|
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Shafin yanar gizo | nhcminna.org | |||
Wuri | ||||
|
Bayan Fage
gyara sasheKwalejin New Horizon, Minna makarantar hadin gwiwa ce, tare da cakuda taɓawar Musulunci. Ana ajiye ɗalibai mata da maza a azuzuwan daban don haka addini yatanadar.
Manhaja
gyara sasheManhajar makarantar ta dogara ne akan dukkan Manhajojin Najeriyar (Manhajar karatu ta ƙasa, matakin IGCSE 'O') da kuma tsarin Musulunci.