Nelson Coquenão da Luz (An haifeshi a ranar 4 ga watan Fabrairu, 1998). Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola, wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta PortugalVitória de Guimarães B.[1]
↑Nelson da Luz assina pelo Vitória SC" (in Portuguese). vitoriasc.pt. 11 Sep 2020. Retrieved 1 Oct 2020.
↑Dickson, Christopher (14 September 2014). "Ghana,
South Africa On the Brink on qualification for Africa U17 Championship". GhanaSoccerNet. Retrieved 2 November 2020.
↑FULLTIME – COSAFA U20: Angola 1 Sudan 0 –
Group C" . COSAFA. 8 December 2016. Retrieved 2
November 2020.