Neil Bailey (An haife shi a ranar 26 ga watan Satumban 1958) Tsohon dan wasan ƙwallon ƙafa ne mai taka leda a matsayin mai bada kariya na tsakiya na ƙasar Ingila.

Neil Bailey
Rayuwa
Haihuwa Wigan (en) Fassara, 26 Satumba 1958 (66 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Newport County A.F.C. (en) Fassara1978-19831347
Wigan Athletic F.C. (en) Fassara1983-1986412
Newport County A.F.C. (en) Fassara1986-198791
Stockport County F.C. (en) Fassara1986-1988510
Blackpool F.C. (en) Fassara1992-199490
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Neil Bailey
Neil Bailey
boton Neil

Ya fara kwallon kafa ne a kasar Newport a farkon shekarun 1980, Bailey yana daya daga cikin wadanda suka samu daukaka a Welsh Cup


Manazarta

gyara sashe
1. "Neil Bailey". Barry Hugman's Footballers. Retrieved 6 May 2020.
2. Dunk, Peter, ed. (1987). Rothmans Football Yearbook 1987–88. London: Queen Anne Press. p. 344. ISBN 978-0-356-14354-5.