al-Madani

Nafiʽ (نافع)
Qur'an Qari
Qur'an Qari
Other names Abu Ruwaym Ibn ʽAbd ar-Rahman Ibn Abi Naʽim al-Laythi
Personal
Haihuwa 689CE
70AH
Madina
Mutuwa 785CE
169AH
Madina
Addini Islam
Aiki mafi so Quran
Other names Abu Ruwaym Ibn ʽAbd ar-Rahman Ibn Abi Naʽim al-Laythi


Abu Ruwaym Abd ar-Rahman Ibn Abi al-Laythi (Larabci: أبو رويم بن عبدالرحمن بن أبي النعيم الليثي‎)(70-169AH),wanda aka fi sani da Nafi  al-Madani, ya kasance daya daga cikin masu watsa Qira’at guda bakwai,[1] ko hanyoyin karatun Alkur’ani[2]. A wajen kasar Masar, tsarin karatun kur’ani da yake yi shi ne mafi shahara a nahiyar Afirka gaba daya,[3] kuma isnadinsa na komawa ga sahabban manzon Allah Muhammad tabbatacce ne..

An haifi Nafiʽ a shekara ta 689CE, kuma ya mutu a shekara ta 785CE. [1] Iyalansa sun fito ne daga garin Isfahan, kodayake shi da kansa an haife shi a garin madina kuma ya mutu a Madina.[2]

Hanyar karatunshi ta hanyar shahararrun ɗalibansa biyu, Qalun da Warsh, ita ce hanyar Karatun Alkur'ani mafi yawanci a Arewacin Afirka, Yammacin Afirka da Qatar. Yana da jimmillar masu watsawa huɗu na karatun sa; ban da Qalun da Warsh, ya kuma watsa karatun sa ga Isma'il bin Ja'far al-Ansari da Ishaq bin Muhammad al-Musayyabi.[3] Hanyar karatun Nafi ta zama sananne sosai har ta ƙarshe ta rufe na malamansa a Madina.

Dubi kuma

gyara sashe

Masu karatu goma da masu watsawa

gyara sashe

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. Shady Nasser, Canonization, p. 39.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named malay
  3. Shady Nasser, Canonization, p. 135.