Nabil Benabdallah
Mohamed Nabil Benabdallah (an haife shi ne 3 ga watan Yunin shekarar 1959) dan siyasan kasar Morocco ne. Ya taba rike mukamin ministan gidaje da birane na kasar Morocco daga shekarar 2012 zuwa shekarar 2018, a matsayin wani bangare na majalisar ministocin Abdelilah Benkirane. [1]
Nabil Benabdallah | |||||
---|---|---|---|---|---|
7 Nuwamba, 2008 - 23 ga Augusta, 2009 - Hassan Abouyoub (en) →
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Rabat, 3 ga Yuni, 1959 (65 shekaru) | ||||
ƙasa | Moroko | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Institut national des langues et civilisations orientales (en) Lycée Descartes (en) 1977) Baccalauréat littéraire (en) | ||||
Harsuna |
Larabci Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | linguist (en) , ɗan jarida, Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Party of Progress and Socialism (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "نبيل بنعبد الله : وزير السكنى والتعمير وسياسة المدينة (Official biography)" (PDF). Government of Morocco. Retrieved 18 March 2012