Mutanen Birifor

kabila a Burkina Faso, Cote d'Ivoire, da Ghana

Mutanen Birifor (kuma Birifo ko Malba) ƙabila ce mai kimanin mutane 200,000 a Yammacin Afirka, galibi a arewacin Ghana, kudancin Burkina Faso, da arewacin Cote d'Ivoire.[1]

Mutanen Birifor

Yankuna masu yawan jama'a
Burkina Faso, Ghana da Ivory Coast
Kabilu masu alaƙa
Mutanen Dagaaba

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Kwame Anthony Appiah; Henry Louis Gates, Jr., eds. (2005). "Birifor". Africana: The Encyclopedia of the African and African American Experience. 1 (2nd ed.). Oxford: Oxford University Press. p. 468. ISBN 978-0-19-517055-9.