Dukkan logs na bayyana

Wannan shine jerin ayyukan log da aka yi akan wannan Wikipedia.

Rajistoci ayyuka
  • 11:51, 23 Nuwamba, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Blender (Sabon shafi: ==BLENDER== Blender wata na'urar markade ce ta zamani wadda Ake amfani da ita Domin markada abubuwa daban=daban cikin sauki da tsafta. Blender dea ana markada abubuwa da Dama ko nikawa,suna xuwa Kala daban daban Kuma ko Wace da aikinta, blender tana amfani da wutar lantrki ne akwea me amfani da charge.<ref> https://dictionary.cambridge.org/dictionary/english/blender</ref>)
  • 21:56, 22 Nuwamba, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Oven (Sabon shafi: ==OVEN== Oven Wani abun Gashe=gashen kayan makwalashene na zamani Wanda yake amfani da "cooking gas" ko wutan lantarki wurin Gasa nau'in abubuwa daban daban kmar: Kaza,biredi, doughnut, egg roll, cake dasauransu.<ref>https://en.m.wikipedia.org/wiki/Oven</ref>)
  • 21:46, 22 Nuwamba, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Jambaki (Sabon shafi: ==JAMBAKI== Jambaki wani abune da ake amfani dashi gurin kwalliya,ana shafashi domin chanxa launin fatar baki i zuwa wani launin. Jambaki dea kusan ko wane kabila na amfani dashi sun hada da: turawa,larabawa hausawa,yaroba,fulani dadea sauransu.<ref> https://en.m.wikipedia.org/wiki/Lipstick</ref>)
  • 21:34, 22 Nuwamba, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Dwankunne (Sabon shafi: ==DWANKUNNE(dankunne)== Dwankunne(dankunne)wani abune da mata ke amfani dashi domin yin ado.dankunne yasamo asali tun kaka da kakanni,inda ayanxu ake kara zamanantar dashi ta hanya daban daban,dankunne dea yana daga cikin kayan ado masu muhimmanci acikin kwalliya. <ref> https://dictionary.cambridge.org/dictionary/english/earring</ref>)
  • 21:03, 22 Nuwamba, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Kallabi (Sabon shafi: ==KALLABI(dwankwali)== Kallabi wani abune da aken amfani dashi tun zamanin da,kallabi dea kowane kabila na amfani dashi sedea ko wane yare da yanayin nau'in nasu. Kallabi yazama ado aynxu musamman acikin al'adar malan bahaushe,inda ake daura kallabin(dwankwali) ta hanya daban daban domin yin ado dashi. kallabi(dwankwali) yanada sunaye daban daban daga cikinsu akwea: 1.Ture kaga tsiya. 2.zahra buhari. 3.daurin amarya(bridal turban) 4.choge uwar miji.dadea sauransu. fatan za'a ci...)
  • 17:37, 8 ga Augusta, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Jacket (Sabon shafi: ==JACKET== Jacket wata nau'in rigace da ake sakawa musamman lokacin sanyi, jacket dea turawa ne sukafi amfani da ita maza da matansu. ==MANAZARTA==<ref>https://www.merriam-webster.com/dictionary/jacket</ref>)
  • 17:19, 8 ga Augusta, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Gyele (Sabon shafi: ==GYELE (MAYAFI)== Gyele ko mayafi nau'in tufafi ne da Mata ke amfani da Shi Domin rufe jiki,ko ado ,kasashe daban daban kanyi amfani da Shi Domin ado da kwalliya. Fatan za'a cigaba da Shiga me kyau da fa'ida.)
  • 17:09, 8 ga Augusta, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Meat pie (Sabon shafi: ==MEAT PIE== Meat pie Wani nau'in abinci ne na makwalashe,Wanda yasamo asali daga turawa abincine me dadi da saukin sarrafawa.)
  • 12:35, 29 ga Yuli, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Habeas mashi (Sabon shafi: ==GABREAL MACHT wani jarumin wasan kwaikwayo ne dake America,Kuma me shirya wasan kwaikwayo.An haifesa a22 Ga watan junairu slip na 1972. ==MANAZARTA== https://en.m.wikipedia.org/wiki/Gabriel_Macht)
  • 12:25, 29 ga Yuli, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Jamie lee curtis (Sabon shafi: ==JAMIE LEE CURTIS== Wata jarumar wasan kwaikwayo ce a kasar America,An haifeta a 22 watan nuwamba a shekarar alip 1958.Tana shirya fina final da Kuma wasannin barkwanci. ==MANAZARTA== amie Lee Curtis - Wikipedia" https://en.m.wikipedia.org/wiki/Jamie_Lee_Curtis)
  • 12:09, 29 ga Yuli, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Kula (Sabon shafi: ==KULA== Kula Wani abune da Ake amfani Dashi Ake zuba abinci Domin yadauki tsawon lokaci da zafi batare da yhuce ba,Kula dea ana amfani da ita Domin aje Abu me sanyi ko zafi. ==MANAZARTA== https://m.alibaba.com/showroom/food-flask.html)
  • 12:03, 29 ga Yuli, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Spring Rolls (Sabon shafi: ==SPRING ROLLS== Spring Rolls Wani nau'in abinci ne daya samo asali daga turawa, abincine me dadi da saukin Yi,al'adu dyawa suna cin spring rolls Domin abincine Maran naufi. ==MANAZARTA== https://www.nigerianfoodtv.com/nigerian-spring-rolls-chicken/)
  • 11:59, 29 ga Yuli, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Samosa (Sabon shafi: ==SAMOSA== Samosa Wani nau'in abinci ne daya samo asali daga turawa, Wanda yasamu karbuwa a Kabila daban daban, abinci ne me dadi Kuma marar naufi,fatan za'a cigaba da cin abinci me dadi da lafiya. ==MANAZARTA== https://www.facebook.com/100077441485779/posts/pfbid02FHYwKpmPwrKf1LdRZVbLd6jiZ8Y5bdBnPZ87a4FmP3W2B945SCcCKCcSazMvuNqxl/?app=fbl)
  • 11:33, 29 ga Yuli, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Jikka (Sabon shafi: ====== ==JIKKA== ====== Jikka ko Jaka Wani abune da yasamo asali tun lokacin da,jikka anayin amfani da ita gurin aje aje kmar:tufafi,kayan kwalliya da sauransu .Azamanin da anayin jikka da fatan dabbobi inda Yanxu an zamanantar Dashi akanyita da abubuwa iri=iri masu ado,Mata sunfi amfani da jikka me ado lokacin bikin sallah ko bikin aure dasu ransu,akanyi amfani da jikka domin zuwa nakaranta ko ziyara. Fatan za'acigaba da ado da kwalliya me fa'ida da amfani. ==MANAZARTA== http...) Tag: Visual edit: Switched
  • 20:54, 26 ga Yuli, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Sunasur (Sabon shafi: ====== ==SUNASUR== ====== Da farko zaasamu shinkafar tuwo awanketa daga nan kuma sai a bayan an jika ta a bar ta ta kwana, to bayan ta kwana daya sai a markadata.) Tag: Gyaran gani
  • 20:29, 13 ga Yuli, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Atampha (Sabon shafi: ==ATAMPHA== Atampha(Ankara)suturace da Ake amfani da ita domin ado da kwalliya,atampha dea suturace me kyau wadda akeyima kwalliya da duwatsu ko Wani abun ado ko sirfani dadea sauransu. Atampha Wanda Ake Kira da Ankara kabilu da Dama suna amfani da ita kmar hausawa,yaroba,deadea sauransu. ==Atampha=Mafi yawancin kasashen afirca na yin ado da ita harma da wasu kasashen,kasashen sun hada da kamaroon,kwadebuwa,chadi,Togo, Ghana, Nigeria,Niger,Mali dadea sauransu. A wasu kabilun km...)
  • 09:06, 27 Mayu 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page Jan lalle (Sabon shafi: ==JAN LALLE== Lallen gargajiya yanada matukar amfani Kuma Mata kanyi ado Dashi Domin chanxa launin fatansu xuwa ja. Anfiyin amfani da Shi lokacin bikin sallah ko bikin aure ko bikin suna dadea sauran su.fatan xaa chigaba da ado da kwalliya me fa'ida da amfani."Amfanoni sha biyu (12) da Lalle keyi Ga ‘Ya Mace - DUNIYAN FASAHA" https://duniyanfasaha.guidetricks.com/2018/04/amfanoni-sha-biyu-12-da-lalle-keyi-ga-mata.html?m=1)
  • 12:38, 18 ga Faburairu, 2023 Ikhadeejatu hira gudummuwa created page User:Ikhadeejatu (MAWAKIYAR HAUSA(BARMANI CHOGE). Hajia sa'adatu Aliyu (barmani choge)na daya daga shaharrun mawakan Hausa dake arewacin Nigeria,kafin rasuwanta tayi wakoki masu ma'ana,wakokin sun hada da fadakarwa Akan sana'o i dasauransu.An haifi sa'adatu Aliyu (barmani choge) a shekra alib 1945 a kauyen gwaigwayi da ke karamar hukumar funtua ta Jigar Katsina.) Tag: Gyaran wayar hannu
  • 11:09, 18 ga Faburairu, 2023 User account Ikhadeejatu hira gudummuwa was created automatically