KALLABI(dwankwali)

gyara sashe

Kallabi wani abune da ake amfani dashi tun zamanin da. kallabi dai kowane kabila na amfani dashi sai dai ko wane yare da yanayin nau'in nasu. Kallabi ya zama ado a yanzu musamman a cikin al'adar malan bahaushe, inda ake daura kallabin(dwankwali) ta hanya daban daban domin yin ado dashi. Kallabi(dankwali) yanada sunaye daban daban daga cikinsu akwai;

1.Ture kaga tsiya.

2.zahra buhari.

3.daurin amarya(bridal turban)

4.choge uwar miji.da dai sauransu. Fatan za'a cigaba da ado da kallabi me kyau da fa 'ida.

MANAZARTA

gyara sashe

[1]

  1. "Scarf - Wikipedia" https://en.m.wikipedia.org/wiki/Scarf