Jambaki
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na lip make-up (en) Fassara da Kwalliya
Bangare na cosmetic terminology (en) Fassara

Jambaki wani abune da mata suke amfani dashi gurin kwalliya,ana shafashi domin chanxa launin fatar baki i zuwa wani launin. Jambaki dai kusan ko wane kabila na amfani dashi sun hada da: turawa,larabawa hausawa,yaroba,fulani dadai sauransu.

MANAZARTA

gyara sashe

[1]

 
Hoton mace da jan baki
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Lipstick